Rice and stew with cabbage and cucumber

Source : Ki Dora Ruwa Idan Sun Tafasa Kisa Shinkafa Idan Ta Fara Nina Sai Kiyi Per Boiled Ki Wanke Ki Kara Mayarwa Ta Dahuki Dora Mai Idan Yayi Zafi Saiki Sa Ka...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 18, 2026

Step:

  1. Ki dora ruwa idan sun tafasa kisa shinkafa idan ta Fara nina sai kiyi per boiled, ki wanke ki kara mayarwa ta dahu

  2. Ki dora mai idan yayi zafi saiki sa kayan miya idan sun fara soyuwa saiki maggi da curry da kayan kamshi

  3. Idan yayi saiki sauke, ki yanka cabbage and cucumber, aci dadi lafiya


Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Kayan miya
  3. Maggi da curry
  4. Kayan kamshi
  5. Mai
  6. Cabbage and cucumber

Related Recipes

Pancake

Pancake

Watermelon moctail

Watermelon moctail

Tofu awara da mai da yaji with albasa

Tofu awara da mai da yaji with albasa

Fruit salad

Fruit salad

Faten kanzo

Faten kanzo

Fruit salad 2

Fruit salad 2

Shawarma mai yaji-yaji

Shawarma mai yaji-yaji

Tofu awara

Tofu awara