Zobo mai karas da kokumber

Source : Da Farko Uwar Gida Zaki Dora Ruwa Idan Sun Tafasa Kisa Zobo Da Kaninfari Da Cittaki Hada Kokumba Da Karas Ki Markada Ki Taceki Gyara Abarba Saiki Nika ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 9, 2026

Step:

  1. Da farko uwar gida zaki dora ruwa idan sun tafasa kisa zobo, da kaninfari da Citta

  2. Ki hada kokumba da karas ki markada ki tace

  3. Ki gyara abarba saiki nika ki tace

  4. Idan zobon ya dahu saiki sauke ki tace saiki sa a firjin

  5. Idan ya huce saiki hada zobon da ruwan karas da kokumba, ki juye ruwan abarba, kisa suga da filebo

  6. Saikisa a firjin yayi sanyi, kiyj ado da kokumba, da tumatir, da kankara da karas. Asha dadi lafiya........

    Zobo mai karas da kokumbermatakin girki6 hoto Zobo mai karas da kokumbermatakin girki6 hoto Zobo mai karas da kokumbermatakin girki6 hoto

Ingredients

  1. Zobo kofi daya
  2. Abarba rabi
  3. Sukari kofi daya
  4. Citta guda daya
  5. Kaninfari guda goma
  6. Abin kamshi filebo chokali 1
  7. Karas guda hudu

Related Recipes

Beef and egg rolls

Beef and egg rolls

Hadadden zobo

Hadadden zobo

Taliya da wake

Taliya da wake

Scramble eggs

Scramble eggs

Faten kanzo

Faten kanzo

Vanilla cupcakes

Vanilla cupcakes

White rice and veggies sauce

White rice and veggies sauce

Potato and veggies soup

Potato and veggies soup