Taliya da wake

Source : Ki Dafa Wakenki Sai Yakusa Saiki Saukeki Soya Mai Kisa Tarugu Da Albasa Ki Soya Ki Tsaida Ruwa Ki Sa Maggie Da Curry Da Spices Ko Barshi Ya Tafasasaikis...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 31, 2025

Step:

  1. Ki dafa wakenki sai yakusa saiki sauke

  2. Ki soya mai kisa tarugu da albasa ki soya ki tsaida ruwa ki sa Maggie da curry da spices ko barshi ya tafasa

  3. Saikisa taliya da waken saiki rufe idan ta kusa nina saikisa ugu kibarshi ya dahu saiki sauke


Ingredients

  1. Taliya
  2. Wake
  3. Ugu ki yanka
  4. Tarugu da albasa ki jajjaga
  5. Maggi da curry
  6. Mai

Related Recipes

Donut

Donut

Taliya da mai da yaji

Taliya da mai da yaji

Indomie

Indomie

Carrot rice and stew with cabbage and tomatoes

Carrot rice and stew with cabbage and tomatoes

Spaghetti and beans with alanyahu

Spaghetti and beans with alanyahu

Macaroni and yam

Macaroni and yam

Steam couscous

Steam couscous

White rice and stew with simple colour salad

White rice and stew with simple colour salad