Source : Ki Tafasa Ruwa Ki Wanke Shinkafa Ki Zuba Kirufe Kinayi Kina Dubawq Har Ta Nuna Sosai Saiki Tuka Idan Yayi Miki Ruwa Zaki Iya Daurewa Da Semo Saiki Kw...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : January 1, 2026
Step:
Ki tafasa ruwa ki wanke shinkafa ki zuba kirufe, kinayi kina dubawq har ta nuna sosai, saiki tuka, idan yayi miki ruwa zaki iya daurewa da semo saiki kwashe a Leda
Ki soya mai kisa kayan miya idan sun fara soyuwa saiki sa ruwa kadan da maggi da curry da kayan kamshi
Idan ta tafasa ki sa alanyahu da yakuwa ki rufe kibarshi kamar 5 minutes saiki sa shuwakar da tarugu da albasa ki juya saiki barshi ta dahu saiki sauke shikenan
Note: you can add meat, fish, stock fish, pommo idan kina da bukata