Zobo mai kaninfari da minannas

Source : Yar Uwa Ki Dora Ruwa Idan Sun Tafasa Kisa Zobo Da Kaninfari Da Citta Da Minannas Cikiki Barshi Ya Tafasa Na Tsawon Minti Goma Saiki Saukeki Tace Kisa Su...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 11, 2026

Step:

  1. Yar uwa ki dora ruwa idan sun tafasa kisa zobo da kaninfari da Citta da minannas ciki

  2. Ki barshi ya tafasa na tsawon minti goma saiki sauke

  3. Ki tace kisa suga da filebo

  4. Ki juya sosai saiki kara mayarwa a firjin yayi sanyi na tsawon minti talatin

  5. Saiki zuba a kofi, kiSha dadinki amma ni nayi ado da kokumba

    Zobo mai kaninfari da minannasmatakin girki5 hoto Zobo mai kaninfari da minannasmatakin girki5 hoto Zobo mai kaninfari da minannasmatakin girki5 hoto

Ingredients

  1. Zobo rabin kofi
  2. Suga rabin kofi
  3. Minannas chokali daya
  4. chokali Kaninfari rabin
  5. Citta daya
  6. Filebo

Related Recipes

Rice and beans

Rice and beans

Indomie da irish

Indomie da irish

Farfesun kayan ciki

Farfesun kayan ciki

Cup cakes

Cup cakes

Garau garau

Garau garau

Lemon citta da zobo

Lemon citta da zobo

White rice and veggies sauce

White rice and veggies sauce

Easy breakfast

Easy breakfast