Jollop rice and salad with eggs

Source : Ki Dora Ruwa Idan Ya Tafasa Ki Wanke Shinkafarki Ki Sa Idan Ta Tafasa Kiyi Per Boiledki Soya Mai Kisa Kayan Miya Idan Suka Soyu Kisa Ruwa Dai Dai Kisa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 29, 2025

Step:

  1. Ki dora ruwa idan ya tafasa ki wanke shinkafarki ki sa, idan ta tafasa kiyi per boiled

  2. Ki soya mai kisa kayan miya idan suka soyu kisa ruwa dai dai, kisa maggi da curry da kayan kamshi

  3. Idan ya tafasa ki zuba shinkafar amma ki rage wuta kibarshi ya kusa nina sai kisa jajjagaggen tarugu da albasa ki juya sai ki barshi ya dahu saiki sauke

  4. Ki hada cabbage, albasa latas da tumatir da carrot idan kina bukata kisa mayyonise da salad cream ki juya sosai shikenan......... Aci dadi lafiya


Ingredients

  1. Rice
  2. 2 eggs ki dafa
  3. Maggi da curry
  4. Tarugu da albasa
  5. Red oil
  6. Salad cream and mayyonise
  7. Latas, cabbage, albasa (ki yankasu)
  8. Kayan miya

Related Recipes

Fry egg and green

Fry egg and green

Kwadon salad

Kwadon salad

Zobo recipe 2

Zobo recipe 2

Hadadden dafadukan makaroni da alanyahu

Hadadden dafadukan makaroni da alanyahu

Hadin kayan marmari

Hadin kayan marmari

Marble donut

Marble donut

Miyar taushe

Miyar taushe

Kwadon shinkafa da zogala

Kwadon shinkafa da zogala