Beef and egg rolls

Source : Ki Hada Flour Da Butter Da Salt Da 1 Maggi Cube Ki Juya Sosai Saiki Sa Ruwa Kina Kwabawa Har Ya Zama Doughki Soya Minced Meat Dinki Sama Sama Da Kayan K...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 19, 2026

Step:

  1. Ki hada flour da butter da salt da 1 maggi cube ki juya sosai saiki sa ruwa kina kwabawa har ya zama dough

  2. Ki soya minced meat dinki sama sama da kayan kamshi da maggi da curry ki dasa 1 egg ki kara soyawa

  3. Saiki diba dough dinki kisa kwalba ki yi fale fale dashi saiki kawo hadinki gefe kamar na springs rolls saiki nade nadi 1 saikisa wuka ki yayyanka kasan

  4. Saiki nade yayi dogo saiki sake nadewa kamar yanda kikaga hoton saiki soya

    Beef and egg rolls recipe step 4 photo

Ingredients

  1. 1 tin flour
  2. 1 egg
  3. Tarugu da tattasai ki jajjaga
  4. 1 slice onion
  5. 1 tbs butter
  6. Minced meat
  7. Curry and seasonings
  8. Pinch salt

Related Recipes

Shinkafa da wake with stew

Shinkafa da wake with stew

Miyar taushe

Miyar taushe

Cabbage and tomatoes salad with coloured eggs

Cabbage and tomatoes salad with coloured eggs

Nadadden fulawa mai hadin kayan lambu

Nadadden fulawa mai hadin kayan lambu

Soyayyen alanyahu da kwai

Soyayyen alanyahu da kwai

Miyar egusi

Miyar egusi

Awara mai dadi

Awara mai dadi

Cookpad logo

Cookpad logo