Source : Ki Jika Waken Kikai A Markada Ki Tace Ki Dora A Wuta Idan Ya Tafasa Ki Sa Ruwan Tsami Zakiga Awarar Ta Taso Sama Sai Ki Kwashe A Kyallen Taci Ki Daure ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 19, 2025
Step:
Ki jika waken kikai a markada ki tace ki dora a wuta idan ya tafasa ki sa ruwan tsami,
Zakiga awarar ta taso sama sai ki kwashe a kyallen taci, ki daure ki barshi ya tsane saiki yanka yanda kike so
Ki jika maggi a ruwa saiki rika awarar a ciki kina soyawa
Ki jajjaga tarugu da albasa ki soya da maggi da curry ki juye kan awarar saiki juya sosai shikenan