Source : Zaki Fere Dankali Ki Wanke Ki Aje Gefe Ki Soya Mai Kisa Tarugu Da Tattasai Da Albasa Inya Fara Soyuwa Kisa Ruwa Daidaiki Sa Maggi Curry And Kayan Ka...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : July 25, 2026
Step:
Zaki fere dankali ki wanke ki aje gefe, ki soya mai, kisa tarugu da tattasai da albasa, inya fara soyuwa kisa ruwa daidai
Ki sa maggi, curry and kayan kamshi, saiki bari ya tafasa, kisa dankali, da waken da kk dafa, saiki rufe ki barshi ya kusa dahuwa
Kisa Alanyahu ki juya saiki barshu kamar minti 4 saiki sauke, served hot