Source : Zaki Soya Mai Kisa Jajjagen Kayan Miyar A Ciki Inya Fara Soyuwa Saiki Sa Ruwaki Gyara Yakuwa Ki Wanke Kisa Kisa Maggi Da Curry Saiki Barshi Ya Tafasai...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : October 8, 2025
Step:
Zaki soya mai kisa jajjagen kayan miyar a ciki, inya fara soyuwa saiki sa ruwa
Ki gyara yakuwa ki wanke kisa, kisa maggi da curry saiki barshi ya tafasa
In suren yayi minti 10 saiki wanke tsakin masaran ki zuba ki juya dakyau,
Saiki rufe ki barshi ya nina na tsawon minti 10 saiki sauke