Source : Ki Hada Su Duka Ki Juya Kisa Kwai Kisa Ruwa Ki Juya Sosai Har Ya Zama Batter Amma Kar Yayi Ruwa Sosaisaiki Dora Frying Pan Kisa Batter Ciki Idan Kasa Ya...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : January 21, 2026
Step:
Ki hada su duka ki juya kisa kwai kisa ruwa ki juya sosai har ya zama batter amma kar yayi ruwa sosai
Saiki dora frying pan kisa batter ciki idan kasa ya soyu saiki juya dayan gefen, haka zakiyi har ki gama