Source : Ki Kwaba Garinki Ki Yi Balls Dashi Ki Tafasa Ruwa Ki Zuba Kibarshi Ya Dahuki Soya Mai Kisa Tarugu Da Albasa Da Kika Jajjaga Ki Sa Maggie Ki Barshi Ya So...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 30, 2025
Step:
Ki kwaba garinki ki yi balls dashi ki tafasa ruwa ki zuba kibarshi ya dahu
Ki soya mai kisa tarugu da albasa da kika jajjaga ki sa Maggie ki barshi ya soyu saiki sauke shikenan