Source : Zaki Zuba Ruwa Rabin Kofi Saikizuba Sigan Kidora Akan Wuta Yayta Dahuwa Idan Kikaga Yana Yauki D Kumfa Yadahu Kenansai Kizuba Madarar Kita Juyawa Sai Ya...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 26, 2025
Step:
Zaki zuba ruwa rabin kofi saikizuba sigan kidora akan wuta yayta dahuwa,idan kikaga yana yauki d kumfa yadahu kenan
Sai kizuba madarar kita juyawa sai ya hade jikinshi saiki sauke ki zuba a faranti kisa kwalba ki murza har yayi fadi saiki yanka yanda kike so shikenan asha dadi lfy