Dan wake

Source : Ki Zuba Flour A Roba Kisa Kuka Kadan Ki Jika Kanwa Kadan Saiki Kwabaki Dora Ruwa Idan Sun Tafasa Ki Rika Diba Hadin Danwaken Kina Sakawa A Ciki Idan Kin...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 27, 2026

Step:

  1. Ki zuba flour a roba kisa kuka kadan ki jika kanwa kadan saiki kwaba

  2. Ki dora ruwa idan sun tafasa ki rika diba hadin danwaken kina sakawa a ciki idan kin gama saiki barshi 4 20 minutes saiki sauke ki wanke Ki tsane a kwando

  3. Idan zakici kisa tumatir da albasa, kisa yaji da mangyada soyayye, zaki iya ci da zobo mai sanyi

    Dan wake recipe step 3 photo Dan wake recipe step 3 photo

Ingredients

  1. 2 cup Flour
  2. Kuka kadan
  3. Kanwa kadan
  4. Yankakken tumatir da albasa
  5. Hadadden yaji mai dadi wanda yaji maggi

Related Recipes

Shawarma

Shawarma

Lemon citta da zobo

Lemon citta da zobo

Faten kanzo

Faten kanzo

Soyayyiyar indomie da kwai

Soyayyiyar indomie da kwai

Simple indomie

Simple indomie

Egg less cookies

Egg less cookies

Shinkafa da miya

Shinkafa da miya

Rice and stew with cabbage and cucumber

Rice and stew with cabbage and cucumber