Dafadukan makaroni da taliya

Source : Ki Dora Ruwa Idan Sun Tafasa Saikisa Taliya Idan Tayi Minti Biyar Saikisa Macaroni Da Dankalin Da Kika Fere Kika Yanka Kananakisa Tumatir Da Mai Da Mag...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 19, 2026

Step:

  1. Ki dora ruwa idan sun tafasa saikisa taliya idan tayi minti biyar saikisa macaroni da dankalin da kika fere kika yanka kanana

  2. Kisa tumatir, da mai da maggi da curry, saiki rufe, idan tayi minti goma

  3. Saikisa kifi, jajjagaggen tarugu da yankakken albasa ki juya dakyau

  4. Saiki rufe tayi minti biyar saiki sauke, aci dadi lafiya

    Dafadukan makaroni da taliyamatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. Taliya da macaroni rabin leda
  2. Mai
  3. Maggi da curry
  4. Kifi
  5. Tumatir chokali biyu
  6. Jajjagaggen tarugu chokali daya
  7. Albasa yankakka rabi
  8. Dankalin turawa

Related Recipes

Indomie with suya

Indomie with suya

Steam couscous

Steam couscous

Boiled yam with eggs and tomatoes souce

Boiled yam with eggs and tomatoes souce

Semo and okro soup with dry fish

Semo and okro soup with dry fish

Faten kanzo

Faten kanzo

Yadda zaki yi gashi a gargajiya local baking

Yadda zaki yi gashi a gargajiya local baking

Farfesun kayan ciki

Farfesun kayan ciki

White rice and tomatoes sauce

White rice and tomatoes sauce