Source : Ki Tafasa Ruwa Ki Wanke Shinkafarki Ki Zuba Idan Ta Fara Tafasa Ki Sa Carrots Dinki Idan Ya Kusa Nuna Kiyi Per Boiled Ki Kara Mayarwa A Wuta Ta Nina Sa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 26, 2025
Step:
Ki tafasa ruwa ki wanke shinkafarki ki zuba idan ta fara tafasa ki sa carrots dinki, idan ya kusa nuna kiyi per boiled ki kara mayarwa a wuta ta nina saiki sauke ki juye a kula
Ki soya mai kisa kayan miyarki da kika nika, kisa kayan kamshi da maggi da curry, idan tayi saiki sauke shikenan