Miyar taushe

Source : Ki Soya Mai Kisa Kayan Miya Da Nama Idan Sun Kusa Soyuwa Saiki Sa Ruwa N Tafashe Kisa Kayan Kamshi Da Seasonings Dinkisaikisa Alanyahu Da Yakuwa Da Kika...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 16, 2026

Step:

  1. Ki soya mai kisa kayan miya da nama idan sun kusa soyuwa saiki sa ruwa n tafashe kisa kayan kamshi da seasonings dinki

  2. Saikisa alanyahu da yakuwa da kika daka saikisa kuli kuli saiki juya sosai saiki barshi ta dahu shikenan


Ingredients

  1. Alanyahu da yakuwa
  2. Mai, maggi da curry da kayan kamshi
  3. Nama ki tafasa
  4. Kuli kuli ki daka
  5. Kayan miya ki nika

Related Recipes

Pancake

Pancake

Omelette

Omelette

Vanilla cupcakes

Vanilla cupcakes

Garau garau

Garau garau

Sweet pop corn

Sweet pop corn

Crispy yam

Crispy yam

Fruit salad

Fruit salad

Faten tsakin masara

Faten tsakin masara