Source : Ki Fere Doya Ki Wanke Ki Dafakiyi Marsh Dinta Kisa Maggi Yaji Nutmeg Da Flour Saiki Juya Sosai Ki Rika Mulmulawa Kamar Haka Idan Kin Gama Kisa A Flour S...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : February 16, 2026
Step:
Ki fere doya ki wanke ki dafa
Kiyi marsh dinta kisa maggi yaji nutmeg da flour saiki juya sosai
Ki rika mulmulawa kamar haka idan kin gama kisa a flour saiki soya zaki iya hadawa da tea