Potato chips

Source : Ki Fere Dankali Ki Yanka Tsaye Ki Wanke Ki Barbada Gishiri Kadan Ki Juya Saiki Soyaki Soya Mai Kisa Tarugu Da Albasa Kisa Maggi Ki Juya Saiki Sa Dankali...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 31, 2025

Step:

  1. Ki fere dankali ki yanka tsaye ki wanke Ki barbada gishiri kadan ki juya saiki soya

  2. Ki soya mai kisa tarugu da albasa kisa maggi ki juya saiki sa dankalin a ciki saiki juya sosai saiki sauke shikenan saiki sa salad dinki


Ingredients

  1. Potato
  2. Tarugu da albasa da maggi
  3. Mai
  4. Latas

Related Recipes

Kwadon shinkafa da latas

Kwadon shinkafa da latas

Yam ritors

Yam ritors

Shinkafa da wake with stew

Shinkafa da wake with stew

Shinkafa da miyar tumatir mai alanyahu

Shinkafa da miyar tumatir mai alanyahu

Dambun nama

Dambun nama

Sakwara with green sauce

Sakwara with green sauce

Cincin mai madara

Cincin mai madara

Soyayyen dankali da plantain

Soyayyen dankali da plantain