Source : Zaki Fere Dankali Ki Yanka Yanda Kk So Ki Wanke Saiki Soyaki Bare Plantain Ki Yanka Round Ki Barbada Maggi Kadan Akai Saiki Soyaki Fasa Kwai 1 Ki Juye A...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : March 12, 2026
Step:
Zaki fere dankali ki yanka yanda kk so ki wanke saiki soya
Ki bare plantain ki yanka round ki barbada maggi kadan akai saiki soya
Ki fasa kwai 1 ki juye a pan ki rage wuta, saiki barbada maggi da black pepper inyayi ki kwashe