Source : Ki Hada Semo Yeast Da Gishiri Ki Kwaba Kamar Kwabin Pancake Kisa A Rana Kamar 1 Hoursaiki Sa Jajjagaggen Tarugu Da Albasa Ki Juya Sosai Saiki Soya Kam...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 30, 2025
Step:
Ki hada semo, yeast, da gishiri ki kwaba kamar kwabin pancake kisa a rana kamar 1 hour
Saiki sa jajjagaggen tarugu da albasa ki juya sosai saiki soya kamar yanda ake soya pancake, ki soya da manja........ki soya da mangyada
Ki soya mai kisa kayan miya, ki dama agushi kisa saiki rage wuta, idan ya soyu saikisa ruwa kadan da maggi da curry da kayan kamshi, kisa alanyahunki da jajjagaggen tarugu da albasa ki bashi 5 minutes saiki sauke shikenan
Ingredients
Semo, yeast, gishiri,
Tarugu da albasa ki jajjaga
Alanyahu ki yanka manya ki tafasa ruwan zafi ki zuba akai