Miyar alanyahu

Source : Zaki Soya Mai Da Albasa Kisa Kayan Miya Ki Barsu Su Soyu Saiki Sa Ruwa Kadankisa Maggie Daddawa Kayan Kamshi Saiki Rufe Ki Bari Ya Tafasaki Wanke Al...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 19, 2026

Step:

  1. Zaki soya mai da albasa kisa kayan miya ki barsu su soyu, saiki sa ruwa kadan

  2. Kisa Maggie, daddawa, kayan kamshi, saiki rufe ki bari ya tafasa

  3. Ki wanke alanyahu ki yanka manya, saiki sake wankewa

  4. Ki kawo alanyahun kisa a cikin miyarki, ki juya sosai saiki rufe ki barshi ta dahu na minti 5 saiki sauke

  5. Zaki Iya cin wannan miyar da tuwon shinkafa, semo, white rice dadai sauransu

    Miyar alanyahumatakin girki5 hoto

Ingredients

  1. Alanyahu
  2. Manja
  3. Kayan miya
  4. Maggi
  5. Kayan kamshi
  6. Daddawa
  7. Albasa

Related Recipes

Scotch eggs simple and testy

Scotch eggs simple and testy

Fanke mai sauki

Fanke mai sauki

Indomie

Indomie

Awara with yaji

Awara with yaji

Miyan ugu da agushi da kifi

Miyan ugu da agushi da kifi

Potato balls

Potato balls

Egg roll

Egg roll

White rice yam and cabbage with cucumber

White rice yam and cabbage with cucumber