Jollop rice and salad with scramble egg

Source : Zaki Dora Ruwa A Wuta Idan Ya Tafasa Sai Ki Wanke Shinkafarki Ki Zuba Akai Idan Ya Fara Dahuwa Sai Kiyi Per Boiled Dinta Ki Ajiye A Gefezaki Dora Mai A...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 13, 2025

Step:

  1. Zaki dora ruwa a wuta Idan ya tafasa sai ki wanke shinkafarki ki zuba akai, Idan ya fara dahuwa sai kiyi per boiled dinta ki ajiye a gefe

  2. Zaki dora mai a wuta Idan ya yi zafi saiki sa albasa Idan ya soyu saiki sa tarugu da albasa da kika jajjaga, Idan ya soyu saiki tsaida ruwa daidai yanda zai Iya dafa miki shinkafarki,

  3. Ki sa maggi da onga da kuma curry and Kayan kamshi, Idan ya tafasa saiki sa per boiled rice dinki, ki rage wuta kibarshi ya nuna sai ki sauke

  4. Zaki fasa kwai kisa Maggi and curry da jajjagaggen tarugu da albasa ki kada sosai saiki soya kinayi kina dagargazashi Har yayi scramble saiki sauke

  5. Zaki yanka salad dinki Girman da kike so, ki yanka albasa kisa Maggi kadan sai ki sa salad cream ki juya sosai shikenan

  6. Zaki dora mai a wuta Idan ya yi zafi saiki sa albasa Idan ya soyu saiki sa tarugu da albasa da kika jajjaga, Idan ya soyu saiki tsaida ruwa daidai yanda zai Iya dafa miki shinkafarki,

  7. Ki sa maggi da onga da kuma curry and Kayan kamshi, Idan ya tafasa saiki sa per boiled rice dinki, ki rage wuta kibarshi ya nuna sai ki sauke

  8. Zaki fasa kwai kisa Maggi and curry da jajjagaggen tarugu da albasa ki kada sosai saiki soya kinayi kina dagargazashi Har yayi scramble saiki sauke

  9. Zaki yanka salad dinki Girman da kike so, ki yanka albasa kisa Maggi kadan sai ki sa salad cream ki juya sosai shikenan


Ingredients

  1. 1 cup rice
  2. 3 eggs
  3. 4 fresh scotch bonnet (grated)
  4. Oil
  5. Maggi and curry
  6. Salad
  7. Salad cream
  8. Onions
  9. Red onga
  10. 1 cup rice
  11. 3 eggs
  12. 4 fresh scotch bonnet (grated)
  13. Oil
  14. Maggi and curry
  15. Salad
  16. Salad cream
  17. Onions
  18. Red onga

Related Recipes

Garau garau

Garau garau

Garau garau

Garau garau

Scramble eggs

Scramble eggs

Yam ritors

Yam ritors

Fried indomie With egg

Fried indomie With egg

Taliya Mai karas

Taliya Mai karas

Pepper chicken

Pepper chicken

Soyayyar kaza

Soyayyar kaza