Fluffy dougnut

Source : Zaki Hada Madara Sugar Salt Yeast Kisa Ruwan Dimi Sai Ki Barshi 4 15 Minutes Saiki Sa Flour Da Egg Da Flavor Kiyi Kwabaki Barshi 4 20 Minutes Saiki S...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 19, 2026

Step:

  1. Zaki hada madara, sugar, salt, yeast kisa ruwan dimi sai ki barshi 4 15 minutes saiki sa flour da egg da flavor kiyi kwaba

  2. Ki barshi 4 20 minutes saiki sa flour a table or tray saki kawo dougth dinki ki dora saiki mulmulashi yayi fadi amma ba sosai ba

  3. Then cut it using flour dougth cutter ko kuma kiyi using cup and murfin kwalba

  4. Saiki barshi ya tashi saiki soya shikenan


Ingredients

  1. 3 tin Flour
  2. 1 tbs Yeast
  3. 1 cup Milk
  4. Sugar as you want
  5. Pinch salt
  6. 1 egg
  7. Flavor

Related Recipes

Fruit salad

Fruit salad

Miyar alanyahu

Miyar alanyahu

Rice and stew with yam

Rice and stew with yam

Indomie with suya

Indomie with suya

Yadda zaki yi gashi a gargajiya local baking

Yadda zaki yi gashi a gargajiya local baking

Coconut juice

Coconut juice

Miyar taushe

Miyar taushe

Jollop din taliya

Jollop din taliya