Awara with sauce

Source : Zaki Jika Waken Kikai A Markada Ki Tace Ki Dora A Wuta Idan Ya Tafasa Ki Sa Ruwan Tsami Ki Kwashe Awarar A Kyallen Taci Kibarshi Ya Tsane Saiki Yanka Ki...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 19, 2025

Step:

  1. Zaki jika waken kikai a markada ki tace ki dora a wuta idan ya tafasa ki sa ruwan tsami,

  2. Ki kwashe awarar a kyallen taci kibarshi ya tsane saiki yanka,kirika sakawa a ruwan magi kina soyawa

  3. Ki jajjaga tarugu da albasa ki soya tare da tumatirin shikenan


Ingredients

  1. Waken suya
  2. Tarugu da albasa
  3. Maggi da curry
  4. Ruwan tsami
  5. 3 chopped tomatoes
  6. Oil

Related Recipes

Kwadon shinkafa da latas

Kwadon shinkafa da latas

Gurasa

Gurasa

Kwadon shinkafa da zogala

Kwadon shinkafa da zogala

Toffee ILOKA

Toffee ILOKA

Special danwake son of beans

Special danwake son of beans

Fanke mai sauki

Fanke mai sauki

Cincin mai madara

Cincin mai madara

Taliya da mai da yaji

Taliya da mai da yaji