Source : Zaki Dora Ruwa Ki Barsu Su Tafasasaiki Zuba Taliya Ki Juya Saiki Rufe Ki Barta Ta Dahusaiki Tace Ki Wanke Ki Soya Mai Da Albasain Kika Zuba Taliya A Pl...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : August 5, 2026
Step:
Zaki dora ruwa ki barsu su tafasa
Saiki zuba taliya ki juya saiki rufe ki barta ta dahu
Saiki tace ki wanke, ki soya mai da albasa
In kika zuba taliya a plate saiki zuba yaji da mai, da kuma extra maggi