Faten sinasir or waina

Source : Kisoya Mai Kadan Kisa Kayan Miya Da Kika Nika Saiki Barshi Ya Fara Soyuwasaikisa Ruwa Daidai Kisa Maggi Kayan Kamshi Curry And Seasoning Saikisa Ya...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 10, 2026

Step:

  1. Kisoya mai kadan, kisa kayan miya da kika nika saiki barshi ya fara soyuwa

  2. Saikisa ruwa daidai, kisa maggi, kayan kamshi, curry and seasoning, saikisa yakuwa ki barshi ya tafasa

  3. Saiki zuba sinasir ko waika ki dan dagargazashi saiki barshi bisa wuta kamar minti 10 saiki sauke..... Yanada dadi kuka akwai rike ciki


Ingredients

  1. Sinasir ko waina
  2. Kayan Kisa
  3. Albasa
  4. Mai
  5. Maggie
  6. Seasoning
  7. Curry
  8. Yakuwa

Related Recipes

Nadadden fulawa mai hadin kayan lambu

Nadadden fulawa mai hadin kayan lambu

Farar shinkafa da sauce din alanyahu da cabbage

Farar shinkafa da sauce din alanyahu da cabbage

Dafadukan makaroni da taliya

Dafadukan makaroni da taliya

Shinkafa da miyar tumatir mai alanyahu

Shinkafa da miyar tumatir mai alanyahu

Egg less cookies

Egg less cookies

Yam balls step by step on how to make it

Yam balls step by step on how to make it

Fried indomie With egg

Fried indomie With egg

Ayaba mai chocolate

Ayaba mai chocolate