Simple indomie

Source : Ki Dora Ruwa Idan Ya Tafasa Kisa Indomie Idan Ya Kusa Nina Kisa Maggi Da Jajjagaggen Tarugu Da Albasa Kibarshi Kamar 2 Minutes Ki Saukeidan Zakici Ki ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 20, 2025

Step:

  1. Ki dora ruwa idan ya tafasa kisa indomie, idan ya kusa nina, kisa maggi da jajjagaggen tarugu da albasa kibarshi kamar 2 minutes ki sauke

  2. Idan zakici ki yanka cucumber kanana ki zuba.......


Ingredients

  1. Indomie
  2. Tarugu da albasa
  3. Cucumber

Related Recipes

Easy breakfast

Easy breakfast

Sharp sharp indomie

Sharp sharp indomie

Tuwo da miyar gyada

Tuwo da miyar gyada

Shinkafa mai manja da yaji

Shinkafa mai manja da yaji

Awara with sauce

Awara with sauce

Miyan ugu da agushi da kifi

Miyan ugu da agushi da kifi

Gurasa

Gurasa

Sesames cake

Sesames cake