Alkubus da miya

Source : Ki Hada Flour Da Wheat Salt Kadan Baking Powder Kadansaiki Hadesu Kisa Ruwa Ki Kwabakisa A Rana Kamar 1 Hourki Dauwa A Leda Kamar Alalasaiki Dafa Kama...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 31, 2025

Step:

  1. Ki hada flour da wheat, salt kadan, baking powder kadan

    Alkubus da miya recipe step 1 photo
  2. Saiki hadesu kisa ruwa ki kwaba

    Alkubus da miya recipe step 2 photo
  3. Kisa a rana kamar 1 hour

    Alkubus da miya recipe step 3 photo
  4. Ki dauwa a Leda kamar alala

    Alkubus da miya recipe step 4 photo
  5. Saiki dafa kamar alala, idan yayi saiki sauke ki cire a leda

    Alkubus da miya recipe step 5 photo
  6. Ki soya mai kisa tumatir idan ya fara soyuwa saiki sa nama da ruwan tafashe kisa maggi da curry da kayan kamshi kibari ruwan ya dan rage saikisa alanyahu da tarugu da albasa ki bashi 3-5 minutes saiki sauke shikenan


Ingredients

  1. Flour
  2. Alkama
  3. Yeast, salt, baking powder
  4. Alanyahu ki yanka ki sa ruwan zafi
  5. Nama ki tafasa da maggi
  6. Tumatir ki yanka
  7. Tarugu da albasa ki jajjaga
  8. Mai
  9. Maggi da curry da kayan kamshi

Related Recipes

Rice and stew with cabbage and cucumber

Rice and stew with cabbage and cucumber

Rice and macaroni with stew

Rice and macaroni with stew

Sweet meat pies

Sweet meat pies

Rice and stew with eggs and salad

Rice and stew with eggs and salad

Gurasa

Gurasa

Awara mai dadi

Awara mai dadi

Ayaba mai chocolate

Ayaba mai chocolate

Miyar taushe

Miyar taushe