Watermelon moctail

Source : Zaki Yanka Kankana Ki Cire Yayan Saiki Hadesu Gabadaya In A Blender Kiyi Blend Saiki Tace Kizuba A Cup Kisa Ice Cube In Kinada Mint Leaves And Slice ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 12, 2026

Step:

  1. Zaki yanka kankana ki cire yayan, saiki hadesu gabadaya in a blender kiyi blend,

  2. Saiki tace kizuba a cup, kisa ice cube, in kinada mint leaves and slice lemon kiyi garnishit....

    Umman amir and minaal

    Watermelon moctailmatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. Kankana
  2. Lemon juice
  3. Sugar ki zuma
  4. Kankara
  5. Sprite ko soda water

Related Recipes

Taliya da mai da yaji

Taliya da mai da yaji

Cow tail pepper soup

Cow tail pepper soup

Taliya da wake

Taliya da wake

Omelette

Omelette

Sesames cake

Sesames cake

Shinkafa da wake

Shinkafa da wake

Indomie mai albasa

Indomie mai albasa

Stir fry couscous with meat balls stew

Stir fry couscous with meat balls stew