Tuwon semo da Miyar danyar kubewa

Source : Ki Dora Ruwa Idan Ya Tafasa Ki Rage Ki Kwaba Semo Kadan Da Ruwan Sanyi Saiki Zuba A Ruwan Ki Dake Tafasa Kiyi Talgi Saiki Rufe Idan Ya Tafasa Sosai Har...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 28, 2025

Step:

  1. Ki dora ruwa idan ya tafasa ki rage Ki kwaba semo kadan da ruwan sanyi saiki zuba a ruwan ki dake tafasa, kiyi talgi saiki rufe idan ya tafasa sosai har yana kumfa saiki zuba garin semon kina juyawa har yayi yanda kike so, sai ki sa ruwan zafi kadan, ki rufe ki rage wuta ki barshi ya silala, saiki kara tukawa saiki kwashe a ledar kullah tuwo, shikenan

  2. Ki yanka kubewa ki daka. ki dora ruwa kisa kayan kamshi da curry da maggi 1 idan ya tafasa sosai saikisa kibewar kina juyawa har ta ware saiki bari ta dahu amma ba sosai ba saiki sauke shikenan

  3. Ki soya mai kisa kayan miyarki da kika jajjaga, kisa maggi da curry kadan idan ya kusa soyuwa saiki sa sardine dinki ki juya Ki bashi 5 minutes saiki sauke shikenan........... Aci lafiya


Ingredients

  1. Semo
  2. Kayan miya
  3. Sardine
  4. Kubewa
  5. Manja, maggi, curry, kayan kamshi

Related Recipes

White rice yam and cabbage with cucumber

White rice yam and cabbage with cucumber

Jollop rice and salad with scramble egg

Jollop rice and salad with scramble egg

Kosai

Kosai

Cookpad logo

Cookpad logo

Miyan ugu da agushi da kifi

Miyan ugu da agushi da kifi

Ginger drink

Ginger drink

Jollop rice and salad with eggs

Jollop rice and salad with eggs

Awara with yaji

Awara with yaji