Moi moi and arish potatoes with cabbage souce

Source : Ki Surfa Wake Ki Jika Kisa Tarugu Da Albasa Kikai A Markada Kisa Maggi Da Curry Da Mai Kadanki Juya Sosai Ki Kulla A Leda Ki Dafa Ya Dahuzakisa Mai A W...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 17, 2025

Step:

  1. Ki surfa wake ki jika kisa tarugu da albasa kikai a markada, kisa maggi da curry da mai kadan

  2. Ki juya sosai ki kulla a leda ki dafa ya dahu

  3. Zakisa mai a wuta idan yayi zafi kisa albasa ki soya idan ya soyu kisa jajjagaggen tarugu da albasa

  4. Kisa arish din da carrot kisa kayan dandano da kayan kamshi.....

  5. Kisa Kofi,kisa cabbage ki juya sosai, kinashi 2 minutes saiki sauke

  6. Idan jika zuba a plate saiki sa egg dinki a gefe


Ingredients

  1. Wake
  2. Tarugu da albasa
  3. Maggie and curry
  4. Arish
  5. Oil
  6. slice Cabbage
  7. Carrot chopped
  8. Arish chopped
  9. Egg boiled
  10. Kifi

Related Recipes

Lemon citta da zobo

Lemon citta da zobo

Pancake

Pancake

Fry yam and egg

Fry yam and egg

Easy breakfast

Easy breakfast

Scramble eggs

Scramble eggs

Garau garau

Garau garau

Egg in yam

Egg in yam

Pounded yam and egusi soup

Pounded yam and egusi soup