Source : Zaki Kankare Bawon Citta Saiki Hada Da Cucumber Kiyi Blending Ki Kara Ruwa Sai Ki Taceki Zuba Suger Da Tiara Ki Motsa Sosai Shikenan Sai Shaaaaa
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : November 30, 2025
Step:
Zaki kankare bawon citta, saiki hada da cucumber kiyi blending ki kara ruwa sai ki tace
Ki zuba suger da tiara ki motsa sosai shikenan sai shaaaaa