Source : Ki Tafasa Ruwa Ki Sa Pasta Idan Ta Dahu Saiki Sauke Ki Wanke Ki Tsane Saiki Sa A Kulaki Soya Mai Kisa Tarugu Da Albasa Ki Sa Maggi Da Curry Da Alanyahu ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 31, 2025
Step:
Ki tafasa ruwa ki sa pasta idan ta dahu saiki sauke ki wanke Ki tsane saiki sa a kula
Ki soya mai kisa tarugu da albasa ki sa maggi da curry da alanyahu ki barshi ta yi yanda kike so shikenan