Green sauce

Source : Zaki Soya Mai Kisa Kayan Miyarki Idan Ya Fara Soyuwa Saiki Sa Naman Da Ruwan Tafashekisa Maggi Da Curry Da Kayan Kamshi Idan Ya Kusa Soyuwa Saiki Sa Al...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 28, 2025

Step:

  1. Zaki soya mai kisa kayan miyarki idan ya fara soyuwa saiki sa naman da ruwan tafashe

  2. Kisa maggi da curry da kayan kamshi, idan ya kusa soyuwa saiki sa alanyahunki ki bashi 2 minutes saiki sa tarugu da albasa da kika jajjaga ki bashi 2 minutes saiki sauke

  3. Zaki iya ci da couscous, shinkafa. Doya, Sakwara da dai sauransu


Ingredients

  1. Alanyahu ki yanka manya
  2. Kayan miya ki nika
  3. Maggi da curry
  4. Tarugu da albasa
  5. Nama ki tafasa da kayan kamshi da maggi da albasa
  6. Mai

Related Recipes

Spinach pudding

Spinach pudding

Delicious jollop rice

Delicious jollop rice

Fruit salad

Fruit salad

Chapatti and potato soup

Chapatti and potato soup

Soyayyen alanyahu da kwai

Soyayyen alanyahu da kwai

Tuwon shinkafa da Miyar agushi

Tuwon shinkafa da Miyar agushi

Indomie

Indomie

Taliya da wake

Taliya da wake