Spaghetti with yam and stew.....garnished with cabbage
Source : Ki Tafasa Ruwa Kisa Spaghetti Ki Juya Ki Rufe Idan Ta Nuna Saiki Sauke Ki Tsane Kisa A Kulaki Tafasa Ruwa Kisa Doya Da Salt Kadan Idan Ta Nuna Saiki Sa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 26, 2025
Step:
Ki tafasa ruwa kisa spaghetti ki juya Ki rufe, idan ta nuna saiki sauke ki tsane kisa a kula
Ki tafasa ruwa kisa doya da salt kadan idan ta nuna saiki sauke ki tsane kisa a kula
Ki soya mai kisa kayan miyarki da maggi da curry da kayan kamshi ki rufe idan ta nuna saiki sauke
Idan zakici saiki sa yankakken cabbage dinki....... Zaki iya hadawa da zobo idan kina bukata.
Ingredients
Spaghetti
Yam.....ki fere ki yanka yanda kike so
Kayan miya with albasa ki jajjaga
Cabbage
Mai
Maggi da curry da kayan kamshi
Related Recipes
Tomatoes sauce
Shinkafa da wake with stew
Fried indomie With egg
Delicious cin cin
Bandashe
Potato fried rice and meat fried rice with coloured eggs