Source : Ki Dora Ruwa A Wuta Idan Ya Tafasa Sai Ki Wanke Shinkafarki Ki Zuba Akai Idan Ya Fara Dahuwa Sai Kiyi Per Boiled Dinta Ki Mayar A Kan Wuta Idan Ta Nina...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : November 28, 2025
Step:
Ki Dora ruwa a wuta Idan ya tafasa sai ki wanke shinkafarki ki zuba akai, Idan ya fara dahuwa sai kiyi per boiled dinta ki mayar a kan wuta Idan ta nina saiki sauke ki juye a kula
Ki soya mai da albasa Idan ya soyu saiki sa Kayan miyarki da kika nika Idan ya fara soyuwa sai ki zuba kayan miyan da kika nika, saiki saka Kayan dandano da kayan kamshi ki rufe, saiki kada kwai ki juye a kai, saiki rage wuta kibashi kamar 3-5 minutes saiki sauke ki juye a kula
Ki hada cabbage and carrot ki saka salad cream and food color kadan sai ki juya sosai shikenan