Source : Ki Hada Flour Da Butter Da Salt Da Ki Juya Sosai Saiki Sa Ruwa Ki Kwaba Har Ya Zama Doughki Soya Minced Meat Dinki Sama Sama Da Kayan Kamshi Da Maggi Da...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : January 19, 2026
Step:
Ki hada flour da butter da salt da ki juya sosai saiki sa ruwa ki kwaba har ya zama dough
Ki soya minced meat dinki sama sama da kayan kamshi da maggi da curry ki fasa 2 egg kisa ki kara soyawa saiki sauke
Saiki diba dough dinki kisa kwalba ki yi fale fale dashi amma ba sosai na kuma yayi circle, saiki raba 2 ki dauki 1 saiki nadashi nadin samosa saiki zuba hadinki ciki ki nade ki gyara sosai yanza bazai budeba
Idan kin gama saiki soya mai kisa samosanki ciki ki soya shikenan