Source : Zaki Dora Ruwa In Sukayi Zafi Ki Wanke Shinkafa Kisa Kibarta Ta Dahu Sosai Saiki Tuke Ki Kwashe Zaki Soya Mai Kisa Tarugu Da Tattasai Da Kika Jajjaga K...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : June 14, 2026
Step:
Zaki dora ruwa in sukayi zafi ki wanke shinkafa kisa kibarta ta dahu sosai saiki tuke ki kwashe.
Zaki soya mai kisa tarugu da tattasai da kika jajjaga, kisa ruwa daidai saikisa maggi da kayan kamshi da daddawa
Ki barshi ya tafasa kisa kifi kibashi 3 minutes saikisa kubewa da kika yanka kika daka, saikisa juya kibata 5 minutes saiki sauke....