Source : Zaki Bare Plantain Din Saiki Yanka Yadda Kikesosaiki Barbada Gishiri Kadan Akai Saiki Juya Ba Dole Saikisa Gishiri Ba In Bakiso Zaki Iya Soyawa Hakak...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : July 22, 2026
Step:
Zaki bare plantain din, saiki yanka yadda kikeso
Saiki barbada gishiri kadan akai saiki juya, ba dole saikisa gishiri ba, in bakiso zaki Iya soyawa haka