Soyayyar kaza

Source : Zaki Gyara Kazarki Ki Dora A Wuta Kisa Maggi Da Curry Da Kayan Kamshi Da Albasa Ki Barta Ta Dahu Sosai Saiki Dora Mai A Wuta In Yayi Zafi Saiki Soya

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 8, 2026

Step:

  1. Zaki gyara kazarki ki dora a wuta, kisa maggi da curry da kayan kamshi, da albasa.

  2. Ki barta ta dahu sosai, saiki dora mai a wuta in yayi zafi Saiki soya


Ingredients

  1. Kaza daya
  2. Mai
  3. Curry
  4. Albasa
  5. 2 Maggi
  6. Kayan kamshi

Related Recipes

Fry yam and egg

Fry yam and egg

Taliya da mai da yaji

Taliya da mai da yaji

Indomie with awara

Indomie with awara

Garau garau

Garau garau

Farfesun kayan ciki

Farfesun kayan ciki

Special awara

Special awara

Yam and beans porridge

Yam and beans porridge

Orange  and  watermelon

Orange and watermelon