Garau garau

Source : Ki Sa Ruwa A Tukunya Ki Dora A Wuta Idan Sun Tafasa Ki Wanke Wake Kisa Ki Bashu Minti Goma Saiki Wanke Shinkafa Ki Saki Rage Wuta Kadan Saiki Sa Kanwa ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 22, 2026

Step:

  1. Ki sa ruwa a tukunya ki dora a wuta idan sun tafasa ki wanke wake kisa, ki bashu minti goma saiki wanke shinkafa ki sa

  2. Ki rage wuta kadan saiki sa kanwa saiki barshi ta dahu, harsai kinga waken ya dan fara fashewa saiki sauke

  3. Saikisa mai, maggi, yaji, yankakken latas da tumatir da albasa da gurji saiki motse, ki juya sosai yanda komai zai hade jikinshi sai kici

    Garau garaumatakin girki3 hoto Garau garaumatakin girki3 hoto Garau garaumatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. Shinkafa Kofi daya
  2. Wake Kofi daya
  3. Mai soyayye
  4. Yaji dakakke mai dadi
  5. Latas da tumatir da albasa da gurji
  6. Maggi
  7. Kanwa

Related Recipes

Moimoi with meat balls and cabbage

Moimoi with meat balls and cabbage

Super soft bread

Super soft bread

Faten kanzo

Faten kanzo

Shawarma

Shawarma

Indomie da irish

Indomie da irish

Fruit salad

Fruit salad

Hadadden dafadukan makaroni da alanyahu

Hadadden dafadukan makaroni da alanyahu

Miyar alanyahu

Miyar alanyahu