Farar shinkafa da sauce din alanyahu da cabbage

Source : Zaki Dora Ruwa Ki Wanke Shinkafa Ki Zuba Saiki Bashi Minti 20 Saiki Tace Ki Wankeki Kara Mayarwa A Wuta Ki Barta Ta Silala Na Tsawon Minti 10 Saiki Sau...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 26, 2026

Step:

  1. Zaki dora ruwa ki wanke shinkafa ki zuba, saiki bashi minti 20 saiki tace ki wanke

  2. Ki kara mayarwa a wuta ki barta ta silala na tsawon minti 10 saiki sauke ki juye a kula

  3. Saiki yanka alanyahu da cabbage saiki zuba musu tafasashshen ruwa saiki barsu na tsawon minti 10 saiki tace ki wanke ki aje a gefe

  4. Zaki soya mai kisa tattasai da tarugu, in sun soyu saiki sa ruwa kamar chokali 5 saikisa maggi da curry da kayan kamshi kisa alanyahun da cabbage saiki barshi na tsawon minti 5 saiki sauke shikenan

  5. Aci dadi lafiya!!!!!!!!!!!!!!!!!


Ingredients

  1. 2 Shinkafa kofi
  2. Alanyahu
  3. Cabbage rabi
  4. Tattasai da tarugu
  5. Albasa
  6. Mai
  7. Maggi da curry
  8. Kayan kamshi

Related Recipes

Potato with fried egg

Potato with fried egg

Faten dankalin hausa

Faten dankalin hausa

Sweet meat pies

Sweet meat pies

Faten tsakin masara

Faten tsakin masara

Rice and beans

Rice and beans

Marble donut

Marble donut

Dambun nama

Dambun nama

Taliya Mai karas

Taliya Mai karas