Soyayyar agada (plantain)

Source : Zaki Bare Plantain Din Saiki Yanka Yadda Kikesosaiki Barbada Gishiri Kadan Akai Saiki Juya Ba Dole Saikisa Gishiri Ba In Bakiso Zaki Iya Soyawa Hakak...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 22, 2026

Step:

  1. Zaki bare plantain din, saiki yanka yadda kikeso

  2. Saiki barbada gishiri kadan akai saiki juya, ba dole saikisa gishiri ba, in bakiso zaki Iya soyawa haka

  3. Ki dora mai in yayi zafi saiki soya

    Soyayyar agada (plantain)matakin girki3 hoto Soyayyar agada (plantain)matakin girki3 hoto

Ingredients

  1. 4 Plantain
  2. Mangyada
  3. Gishiri kadan in kina so

Related Recipes

Rice and stew with eggs and salad

Rice and stew with eggs and salad

Kwadon shinkafa da latas

Kwadon shinkafa da latas

Fanke mai sauki

Fanke mai sauki

Miyar gyada

Miyar gyada

Tofu awara

Tofu awara

Soyayyen alanyahu da kwai

Soyayyen alanyahu da kwai

White rice and stew with simple salad

White rice and stew with simple salad

Awara with sauce

Awara with sauce