Faten doya da alanyahu

Source : Ki Fere Doya Saiki Yayyanka Kanana Ki Wanke Sosaisaiki Soya Mai Idan Ya Soyu Kisa Ruwa Daidai Ki Barshi Ya Tafasasaiki Sa Doyar Kisa Maggi Da Kori Da Ka...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 25, 2026

Step:

  1. Ki fere doya saiki yayyanka kanana ki wanke Sosai

  2. Saiki soya mai idan ya soyu kisa ruwa daidai ki barshi ya tafasa

  3. Saiki sa doyar kisa Maggi da kori da kayan kamshi

  4. Idan ta kusa nuna saikisa jajjagaggen tarugu da albasa, kisa alanyahu Wanda kika yanka kika wanke

  5. Idan kinason zaki iya sa kifi ko nama, saiki juya komai ya hade jikinshi, saiki Bashi minti biyar ya nuna saiki sauke aci dadi lfy........


Ingredients

  1. Doya rabi
  2. Alanyahu yawan da kike so
  3. Jajjagaggen tarugu da albasa
  4. Mangyada da manja
  5. Maggi da kori
  6. Kayan kamshi

Related Recipes

Fry yam and egg

Fry yam and egg

Fluffy dougnut

Fluffy dougnut

Danwake

Danwake

Pancake

Pancake

Simple yummy indomie

Simple yummy indomie

Bandashe

Bandashe

Soyayyar kaza

Soyayyar kaza

Tuwon madara

Tuwon madara