Tuwon shinkafa miyar alanyahu

Source : Da Farko Zaki Dora Ruwanki Awutasai Ki Wanke Shinkafarki Ki Tsaneta Sosai Kidan Baza Tasha Iskaidan Ruwan Ya Tafasa Sai Ki Kawo Shinkafarki Ki Zuba Ki D...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 13, 2026

Step:

  1. Da farko zaki dora ruwanki awuta
    Sai ki wanke shinkafarki ki tsaneta sosai kidan baza tasha iska

  2. Idan ruwan ya tafasa sai ki kawo shinkafarki ki zuba ki dan motsa da muciya saiki rufe kibashi minti arba'in
    Idan yayi sai ki tukeshi ki kawo leda kina kullawa

  3. Ki wanke albasa ki yayyanka kanana tare da tumatiri, sai ki daura mai a wuta ki zuba su a ciki.
    Ki yi jajjagen tarugu da tattasai da citta da tafarnuwa ki zuba

  4. Saiki tsaida ruwa kisa nama ko kifin, kisa maggi da kayan kamshi, ki rufe kibarshi ta dahu

  5. Saiki wanke alanyahu ki yanka ki kara wankewa ki daka, ko ki nikashi a bilenda, sama sama, saikisa alanyahun

  6. Ki rufe ki rage wuta, idan yayi minti biyar saiki sa jajjagaggen tarugu da albasa, ki bashi minti biyu saiki sauke shikenan

  7. Aci dadi lafiya..,............

    Tuwon shinkafa miyar alanyahumatakin girki7 hoto

Ingredients

  1. Shinkafa kofi daya
  2. Alanyahu
  3. Maggi
  4. Mai
  5. Kayan miya
  6. Manja
  7. Kayan kamshi
  8. Nama in kina bukata ko kifi
  9. tafarnuwa Citta da

Related Recipes

White rice and tomatoes sauce

White rice and tomatoes sauce

Puff-puff

Puff-puff

Alkubus da miya

Alkubus da miya

Awara with yaji

Awara with yaji

Shinkafa da miya

Shinkafa da miya

2 color semo masa with miyan egushi

2 color semo masa with miyan egushi

Hadadden zobo

Hadadden zobo

Miyar gyada

Miyar gyada