Pounded yam and egusi soup

Source : Ki Fere Doya Ki Wanke Ki Dafa Saiki Dakata Sosaiki Soya Mai Kisa Kayan Miya Ki Dama Egushi Da Ruwa Saiki Juye Akan Kayan Miyarki Rage Wuta Kibarshi Ya ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 12, 2026

Step:

  1. Ki fere doya ki wanke Ki dafa saiki dakata sosai

  2. Ki soya mai kisa kayan miya, ki dama egushi da ruwa saiki juye akan kayan miyar

  3. Ki rage wuta kibarshi ya soyu saikisa nama da maggi da curry, ki bashi 10 minutes saiki sa alanyahu, ki bashi 5 minutes saiki sauke shikenan


Ingredients

  1. Doya
  2. Egushi
  3. Mai
  4. Mai
  5. Maggi da curry
  6. Kayan miya
  7. Nama ki tafasa da maggi
  8. Alanyahu ki tafasa

Related Recipes

Fried yam and stew

Fried yam and stew

Kwadon masa

Kwadon masa

Dan wake

Dan wake

Omelette

Omelette

Cucumber and tomato styles

Cucumber and tomato styles

Easy breakfast

Easy breakfast

Stir fry couscous with meat balls stew

Stir fry couscous with meat balls stew

Crunchy samosa with a twist

Crunchy samosa with a twist