Crispy yam

Source : Ki Fere Doya Ki Wanke Ki Dafakiyi Marsh Dinta Kisa Maggi Yaji Nutmeg Da Flour Saiki Juya Sosai Ki Rika Mulmulawa Kamar Haka Idan Kin Gama Kisa A Flour S...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 16, 2026

Step:

  1. Ki fere doya ki wanke ki dafa

    Crispy yam recipe step 1 photo
  2. Kiyi marsh dinta kisa maggi yaji nutmeg da flour saiki juya sosai

    Crispy yam recipe step 2 photo Crispy yam recipe step 2 photo
  3. Ki rika mulmulawa kamar haka idan kin gama kisa a flour saiki soya zaki iya hadawa da tea

    Crispy yam recipe step 3 photo Crispy yam recipe step 3 photo Crispy yam recipe step 3 photo

Ingredients

  1. Doya
  2. Yaji kadan
  3. 2 maggi
  4. Pinch salt
  5. Mai
  6. Flour

Related Recipes

Pounded yam and egusi soup

Pounded yam and egusi soup

Veggies spaghetti

Veggies spaghetti

Faten dankalin hausa

Faten dankalin hausa

Tofu awara

Tofu awara

Kwadon shinkafa da zogala

Kwadon shinkafa da zogala

Tuwo da miyar gyada

Tuwo da miyar gyada

Jollop macaroni arish and scramble eggs

Jollop macaroni arish and scramble eggs

Wainar fulawa

Wainar fulawa