Sharp sharp indomie

Source : Ki Zuba Ruwa A Sauran Miyarki Ki Dora Ya Tafasa Ki Sa Indomie Da Sauran Kayan Hadinki Saiki Barshi Ta Dahu Karki Mance Da Maggi

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 31, 2025

Step:

  1. Ki zuba ruwa a sauran miyarki ki dora ya tafasa ki sa indomie da sauran kayan hadinki saiki barshi ta dahu....... Karki mance da maggi


Ingredients

  1. 3 pack indomie
  2. Tarugu da albasa ki jajjaga
  3. Leftover egusi and green sauce

Related Recipes

Taliya da mai da yaji

Taliya da mai da yaji

Kwadon masa

Kwadon masa

Alkubus da miya

Alkubus da miya

Yellow fried rice

Yellow fried rice

Garau garau

Garau garau

Rice and stew with yam

Rice and stew with yam

Awara mai dadi

Awara mai dadi

Egg less cookies

Egg less cookies