Dan sulub

Source : Ki Kwaba Garinki Ki Yi Balls Dashi Ki Tafasa Ruwa Ki Zuba Kibarshi Ya Dahuki Soya Mai Kisa Tarugu Da Albasa Da Kika Jajjaga Ki Sa Maggie Ki Barshi Ya So...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 30, 2025

Step:

  1. Ki kwaba garinki ki yi balls dashi ki tafasa ruwa ki zuba kibarshi ya dahu

  2. Ki soya mai kisa tarugu da albasa da kika jajjaga ki sa Maggie ki barshi ya soyu saiki sauke shikenan


Ingredients

  1. Garin rogo
  2. Tarugu da albasa
  3. Mai, maggi

Related Recipes

Awara with yaji

Awara with yaji

Faten waina

Faten waina

Cucumber and tomato styles

Cucumber and tomato styles

awaracontest

awaracontest

Cincin mai madara

Cincin mai madara

Vanilla cupcakes

Vanilla cupcakes

Rice and beans

Rice and beans

Faten kanzo

Faten kanzo